Türkiye
Shugaba Erdogan ya sha alwashin ci gaba da gina garuruwan da girgizar ƙasa ta lalata
Bayan shekara biyu da faruwar girgizar ƙasa mafi girma a Turkiyya, Shugaba Erdogan ya jaddada cewa, za a ci gaba da kokarin sake gina garuruwan tare da jajircewa, aiki tukuru, da juriya har sai kowane dan kasa ya samu gidan da zai koma.Türkiye
Shugaba Erdogan ya sha alwashin taimaka wa waɗanda girgizar ƙasa ta shafa a watan Fabrairun 2023 a Turkiyya
A yayin tunawa da zagayowar ranar farko ta munanan girgizar ƙasa, Recep Tayyip Erdogan ya ce "irin waɗannan manyan bala'o'i suna koya juriya ga mutanen da ke gwada ƙarfin haɗin kai da 'yan'uwantaka".Türkiye
Erdogan ya bayar da lambobin girma ga wadanda suka yi aikin ceton jama’a a lokacin girgizar kasa
A lokacin da yake mika lambobin girman, shugaba Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa ma’aikatan ceto 11,320 daga kasashen duniya 90 sun zo Turkiyya tare da taimaka wa a aiyukan ceto a kubutar da jama’a a lokacin da girgizar kasa ta afku.
Shahararru
Mashahuran makaloli