Afirka
An kashe sojojin Nijeriya biyar da 'yan Boko Haram da dama a wani hari a Borno
Wani hari da 'yan Boko Haram suka kai wani sansanin soja da ke jihar Borno a arewa maso gabashin Nijeriya ya yi sanadin mutuwar sojojin Nijeriya aƙalla biyar a ranar Talata, kamar yadda Hedkwatar Tsaro ta Ƙasar ta tabbatar.Afirka
Zulum yana jefa rayuwarsa cikin hatsari don karfafa gwiwar sojojin Nijeriya — Badaru
Ministan ya bayyana cewa sun kai ziyarar ne bisa umarnin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, don duba yanayin tsaro a cibiyoyin soji na jihar Borno domin ganin an kawo karshen tashe-tashen hankula da aka kwashe sama da shekaru goma ana fama da su.
Shahararru
Mashahuran makaloli