Duniya
Harin Isra'ila ya kashe Falasdinawa tara a tsakiyar Gaza - Likitoci
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,409. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,350 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.Duniya
Isra'ila ta kashe yara da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat da ke Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 287 tana luguden wuta a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,848 — galibinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum sama da 89,459, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne fiye da mutum 10,000.Duniya
Yahudawa 'yan kama wuri zauna sun dirar wa harabar Masallacin Ƙudus
Isra'ila ta kwashe kwana 264 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,658 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 86,237, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.Duniya
Akwai yiwuwar Amurka ta ci gaba da sayar wa Saudiyya muggan makamai
A shekarar 2021 ne Joe Biden ya ɗauki matakai masu tsauri kan Saudiyya musamman dangane da yaƙin ta take yi da mayaƙan Houthi masu samun goyon bayan Iran waɗanda ke Yemen, inda ake zargin ta yi amfani da makaman domin kashe farar hula da dama.Duniya
Babu wata alaka da Isra'ila har sai an tsagaita wuta a Gaza - Jakadiyar Saudiyya a Amurka
Tsawon kwanaki 104, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,448 da raunata mutum 61,504.
Shahararru
Mashahuran makaloli