Karin Haske
Yadda cibiyar haihuwar jarirai a kwalba ta farko a Gabon ke faranta rayukan ma'aurata
A yayinda tunanin al'umma da na daidaikun mutane yake sauyawa game da IVF a nahiyar, kasashen Afirka irin su Gabon na samar da hanyoyi da kayan aiki don rage tsadar kula da lafiya ga ma'auratan da ke gwagwarmayar samun haihuwa.Karin Haske
Haihuwar bakwaini: Amfanin karin kwanakin hutu ga iyaye mata a Tanzania
Amincewar gwamnati na kara wa'adin hutun aiki ga matan da suka haifi bakwaini ya zama wajibin da ya bayar dama ga dokar da ta bayar da kariya ga ma'aikata da kuma dama iyaye wajen samun ikon kula da yaransu har su yi wayo su samu sauki.Karin Haske
Seitebogo: 'Yar Afirka ta Kudu da ke wayar da kai kan cutar noma da tabon ta ya zama mai muhimmanci gare ta
Kungiyar da matashiyar da aka haifa da cutar noma ta kafa, na aiki ba dare ba rana wajen wayar da kan mutane game da cutar, camfi game da ita da kuma taimakawa wajen samar da kudaden magance ta.
Shahararru
Mashahuran makaloli