Afirka
Sojojin Nijar sun ce an kashe fararen-hula 15 a hare-haren 'yan ta'adda a yammacin ƙasar
Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama maɓoyar mayaƙa masu iƙirarin jihadi da ke da alaƙa da ƙungiyar IS da Al-Qaeda.Duniya
Jiragen yakin Isra'ila sun bugi Asibitin Kawancen Turkiyya da Falasdinu a Gaza
Wannan shafi ya kawo muku sabbin bayanai a ranar Litinin, 30 ga watan Oktoba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba.
Shahararru
Mashahuran makaloli