Afirka
Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya ta 'amince' da sake fasalin rabon harajin VAT
Sanarwar da ƙungiyar ta fitar ta ce ya kamata a riƙa raba 50% tsakanin duka jihohin ƙasar daidai wa daida, sai 30% shi kuma a raba shi gwargwadon abin da kowace jiha ta kawo, sai kuma a raba 20% bisa lura da yawan jama’ar jiha.Karin Haske
Zanga-zangar adawa da haraji a Kenya: Me ya rage wa Shugaba Ruto?
Masu sharhi sun ce da Shugaban Kenya William Ruto ya sanya hannu kan sabuwar dokar haraji, wadda za ta kawo sabbin haraji, da ya illata siyasarsa matuƙa, wadda ya haifar da mummunar zanga-zanga a faɗin ƙasar da ta hallaka mutane.
Shahararru
Mashahuran makaloli