Karin Haske
Abin da ya sa miƙa mulki ga dimokuraɗiyya mai cike da tarihi a Botswana ke da kyau ga Afirka
Mika mulki ga sabuwar gwamnati cikin lumana a Bostwana bayan zabe da aka gudanar lami lafiya, ya kawo karshen mulkin kama-karya na tsawon shekaru 58 da kuma sabon shafi ga kasashen Afirka da ba su san komai ba sai umarnin mutum guda tsawon shekaru.Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.
Shahararru
Mashahuran makaloli