Duniya
Yahudawa 'yan kama wuri zauna sun dirar wa harabar Masallacin Ƙudus
Isra'ila ta kwashe kwana 264 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,658 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 86,237, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.Duniya
'Yan Houthi sun kai hari kan jiragen ruwa gab da gaɓar Tekun Yemen
Ƙungiyar Houthi a Yemen ta ce ta harbo jirgin dakon mai na Andromeda Star a Bahar Maliya. Kuma Amurka ta ce an kai hari kusa da jirgin MV Maisha, yayin da 'yan Houthi ke ci gaba da harin nuna goyon baya ga Falasɗinawa da ke yaƙi da Isra'ila a Gaza.Türkiye
Turkiyya za ta ci gaba da kokarin ganin an dawo da yarjejeniyar fitar da hatsi – Erdogan
A wata tattaunawa da ya yi da shugaban Rasha Vladamir Putin, Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana muhimmancin yarjejeniyar fitar da hatsi ta Bahar Aswad wadda ta zama ‘hanyar zaman lafiya’.
Shahararru
Mashahuran makaloli