Karin Haske
Tsantsar sha'awar Afirka na tabbatar da muhimmancin nahiyar
Akwai wani sabon tashin hankali da ke gaban Afirka wanda ya sha bamban da na zamanin mulkin mallaka, la'akari da yadda manyan kasashen duniya ke ƙwadayin nahiyar mai arzikin albarkatun kasa yanayin da ke bai wa Afirka damar fayyace manufofinta.Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.Afirka
Abin da darajar ma'adinan copper da cobalt na Congo na $2bn ke nufi
Tsauni ne mai arzikin ma’adinan copper da cobalt da suka kai darajar dala biliyan biyu ya zama wajen da ake ta rikici da rige-rigen diban arziki a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo sakamakon rikicin shugabanci da biyayya a watanni tara da suka gabata.
Shahararru
Mashahuran makaloli