Jam'iyyar APC ta ƙaddamar da sabon shirin tsaro na shekaru biyar na Shugaba Bola Tinubu, kwanaki kaɗan bayan Atiku Abubakar ya buƙaci gwamnati ta bayyana matakan da take ɗauka na kawo ƙarshen kashe-kashe. Shin tsaro ne zai mamaye muhawarar zaɓen 2027, kuma mene ne ’yan Nijeriya ke buƙata daga waɗanda ke neman shugabancinsu?


Ƙarin Bidiyoyi
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Yayin da zaɓen shugaban ƙasa na Nijeriya na 2027 ke ƙara kusantowa, matsalar tsaro na zama babban batu a muhawarar siyasar ƙasar.
Ƙarin Bidiyoyi