|
Hausa
|
Hausa
RA'AYI
ME YA SA AMURKA KE KOMAWA GA ZAMANIN YAKIN DUNIYA NA II, DA TUNKARAR MASU MOTOCI DON KERA MAKAMAI?
Matakin na bayyana karuwar damuwa a Washington cewa hanyar samar da makamai da aka saba ba za ta isa ba don yin yaki na tsawon lokaci.
KIMIYYA DA FASAHA
SIYASA
KARIN HASKE
Yadda yakin Iran ke shafar tattalin arziki, yanki da siyasar Afirka
Afirka na shigar da mafi yawan tataccen man fetur din da take bukata, wanda ya sanya take cutuwa da zarar an samu wani tsaiko a duniya. Tashin farashin man fetur da yakin Iran ya janyo na janyo hauhawar farashi, raunata kudade da kara tsadar rayuwa.
Makamai masu linzami na Iran na jarraba ƙarfin garkuwar makamai masu linzami a sararin samaniya
Ta hanyar cakuda makamai masu linzami da tsarin manuba da jiragen yaki marasa matuka, Iran ta mayar da ramuwar gayya zuwa fagen gwajin tsaro da garkuwa a dilin daga.
Baya ga warware rikice-rikice, Turkiyya na sauya yadda al’amura ke gudana a duniya
A yayin da tsari da zubin da duniya ke gudana a kai yake rushewa, babban taron STRACOM na 2026 a Istanbul ya sake bayyana sadarwa mai ma’ana a matsayin jigon adalci, gaskiya, da tsarin duniya mai tafiya da kowa.
Me ya sa diyyar cinikin bayi da mulkin mallaka suka zama masu muhimmanci ga Afirka a 2026
A shekarar 2025, Tarayyar Afirka (AU) ta zaɓi mau’du’in "Adalci ga 'yan Afirka da mutanen da suka fito daga zuriyar Afirka ta hanyar diyya." Sannan a watan Yulin 2026, AU ta ƙarfafa wannan alƙawarin ta hanyar ayyana shekaru goma na diyya.
HATSARIN NUKILIYA: SHIN YAƘIN AMURKA DA ISRA’ILA KAN IRAN ZAI IYA JANYO HARBA NUKILIYA?
Ƙwararru sun rarrabu kan hatsarin faɗawa yakin nukiliya amma suna muhawarar cewa Trump da Netanyahu na da karfin ikon harba makaman nukiliya.
TSINKAYE
Makomarmu ba ta sayarwa ba ce: Abin da ya sa dole matasan Afirka su nemi ba’asin haraji da cin bashi
Karuwar yawan al'ummar Afirka: Ko nahiyar za ta tsufa kafin ta samu wadata?
Amurka ta ce tana adawa da mamaye Gabar Yamma - To me ya sa take hidimtawa ‘yan-kama-wuri-zauna?
Afirka ba yankin jefarwa ba ce, makomar duniya ta dogara ne kan hadin-kan nahiyar
A yayin da shugabannin kasashe da gwamnatoci ke taro a Addis Ababa don Babban Taron Tarayyar Afirka karo na 39, wata babbar amincewa kan muhimmancin Afirka ga harkokin duniya ta bayyana daga wajen da ba a yi tsammani ba.
Me rajistar filaye da Isra'ila ke yi a Gabar Yamma ke nufi?
‘Isra’ila ta bayyana niyyarta a fili na yin fito na fito da yunkurin mahukuntan Falasdin don yin rajistar fili ko gona,’ in ji wani kwararre kan shri’a Bafalasdine.
Jajircewar Turkiyya a Afirka: Labarin haɗin-kai da kyakkyawan fata
A yayin da Afirka ke ci gaba da tsara makomarta, tsarin hadin kai da Turkiyya na da tushen girmamawa, wanzuwa, da mu’amala ta tsawon lokaci wanda ke nufin kyakkyawa gudunmawa mai dorewa ga tafiyar cigaba ta nahiyar.
Trump ya bar ƙofar Iran a bude, kuma Netanyahu ba zai iya rufe ta ba
Firaministan na Isra’ila ya isa Amurka yana neman hadin kan kalubalantar Tehran. Maimakon haka, sai ya gamu da matakin diflomasiyyar fadar White House, wadda ke bayyana sabbin dabaru da za su iya tasiri a tattaunawar nan gaba.
Sake dawo da ainihin martabar Afirka
Yarjejeniyar Ghana da Zambia kan soke amfani da biza a tsakanin 'yan ƙasashen biyu ta nuna cewa kwararar mutane cikin sauƙi shi ne ƙashin bayan kasuwanci, al'adu, da musayar ilimi.
Wa ke da alhakin cutuwar yara sakamakon amfani da kafafen sada zumunta na intanet?
A fadin kasashe tun daga Turkiyya zuwa Australia, sabbin sauyin dokoki na bayyana ra’ayin bai daya na cewa sanya idanun iyaye kadai ba zai iya kare cutuwar yara daga kafafen sada zumunta na yanar gizo ba.
ME YA SA FARASHIN ZINARE KE TASHI A LOKACIN RIKICIN SIYASA A DUNIYA?
Tun daga dawowar Trump mulki a 2024 zuwa ga daduwar rikcin kasuwanci da yaki a yankuna, kasuwannin duniya na kara sauyawa. A lokuta rashin tabbas irin haka, ana daukar zinare a matsayin kadarar kudi, wajen ajiya da za a jira har sai an samu sauki.
Marubutanmu
Afrika na amfani da tagomashin da zinari yake samu don ƙara ƙarfin arziƙinta
4 minti karatu
Greenland ba hajar sayarwa ba ce
5 minti karatu
Yayin da duniya ta koma kasuwar buƙatar diflomasiyya, wai zai tsaya wa ƙasashe marasa ƙarfi a 2026?
8 minti karatu
Yaƙi a Sahel: Ƙalubalen da ke tattare da yaƙar ƙungiyoyin ta'addanci
9 minti karatu
DIMOKURADIYYA TA DAWO DA ƘARFINTA A SOMALIA BAYAN SHEKARU 56
Yankin Banadir na Somalia da ya hada da babban birnin Mogadishu, ya jefa kuri’a a ranar 25 ga Disamba a karon farko na yin zabe kai tsaye bayan shekaru 56.