Türkiye
'Tafiya zagaye na biyu na zaben Turkiyya alama ce ta karfin dimokuradiyyar kasar'
Masu sharhi sun ce sakamakon zabukan sun nuna cewa kuri’un jin ra’ayin jama’a da kasashen waje suka gudanar da labaran kyamar Erdogan da kafafen watsa labaran waje suka yi ba su bayyana hakikanin gaskiyar lamari ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli