Türkiye
Turkiyya ta samu gagarumar riba a kudaɗen shigarta a fannin yawon buɗe ido a 2024
Irin gagarumin ribar da fannin yawon buɗe ido yake samar wa a ƙasar bai tsaya ga iya farfaɗo da harkokin tattalin arziki ba kawai , har ma da taimaka wa wajen daidaita ci-gaban tattalin arziki, a cewar mataimakin shugaban Turkiyya.Ra’ayi
Yadda Kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa suke ciyar da masana'antar yawon bude ido gaba a Afirka
Wani muhimmin tasiri da ribar da kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa a Afirka suke samarwa tattalin arzikin nahiyar a 'yan shekarun nan ya bayyana irin ci gaban da masana'antar yawon bude ido na yankin ke samu.
Shahararru
Mashahuran makaloli