Duniya
Lebanon ta ba da rahoton sabuwar saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da Isra’ila ta yi
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 421 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,363 da jikkata fiye da mutum 105,070. A Lebanon kuwa, Isra'ila ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kashe mutum 3,961 tun daga Oktobar bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli