Karin Haske
Yadda masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya ta durkushe
Masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya a wani lokaci ta taba zama gagaruma, a yanzu ta fada garari saboda matsalolin da suka haɗa da shigar da kayayyaki masu sauƙi daga waje da karyewar kuɗin ƙasar da gazawar farfaɗo da ita daga ɓangaren gwamnatociRayuwa
Belinda Yesum: Mai digiri a harkokin kudi da ta koma sana'ar saka
Belinda Yesum mai sana'ar dinki ce wadda nau'ikan kayan da take dinkawa suka yi suna a shafinta na Facebook saboda inganci da kuma kalarsu, amma kuma abun da ke gaba da hakan shi ne yadda take samar da kayan nata ta hanyar saka.
Shahararru
Mashahuran makaloli