Karin Haske
Dalilin da ya sa aka kasa samun zaman lafiya a Sudan da DR Congo a 2024
Yayin da aka shiga sabuwar shekara, tashe- tashen hankula a Sudan da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo da kuma munanan ayyukan mayaka masu dauke da makamai a yankin na ci gaba da haifar da rudani da rikice-rikicen jinƙai a nahiyar.Duniya
Adadin mutanen da suka mutu bayan wani mutum ya kutsa babbar mota cikin taron jama'a a New Orleans na Amurka sun kai 15
Jami'in da ke gudanar da bincike kan abin da ya haddasa mutuwar jama'a a birnin New Orleans Coroner ya ce za a kwashe wasu kwanaki kafin samun sakamakon gwaji don gano mutanen da suka mutu.Türkiye
2023 a Turkiyya: Shekarar nasara da fasahar kere-kere da bikin cika shekara 100
A yayin da shekarar 2023 ke karewa, Turkiyya na yin waiwaye ga nasarori da juriya da sabbin kirkire-kirkire da ta samu. Kasar ta kuma yi bukin cika shekara 100 da zama Jumhuriya, da samun manyan nasarori a bangarorin wasanni da tsaro.
Shahararru
Mashahuran makaloli