Karin Haske
Yadda Ruto yake fafutukar ganin Kenya ta samu shugabancin Tarayyar Afirka
Yunkurin diflomasiyya na shugaban kasar Kenya William Ruto na neman goyon baya ga tsohon Firaminista Raila Odinga ya zama sabon shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, wani bangare ne na daidaita kasar ta Gabashin Afirka a matsayin mai taka rawa a nahiyar.Afirka
Shugabannin ƙasashen Afirka sun aike da saƙonnin ta'aziyyar rasuwar Shugaba Ebrahim Raisi na Iran
Ƙasashen Nijeriya da Masar da Kenya da Afrika ta Kudu da Maroko na daga ƙasashen da hukumominsu suka tura saƙon ta'aziyyar rasuwar Ebrahim Raisi a wani hatsarin jirgin sama ya rutsa da shi ranar Lahadi.
Shahararru
Mashahuran makaloli