Afirka
Rundunar ‘yan sandan Kano ta yi gargaɗin yiwuwar kai harin ta’addanci, gwamnatin jihar ta yi Allah wadai da gargaɗin.
Sanarwar ‘yan sanda ta Kano ta zo ne kwana ɗaya gabanin taron maulidin Sheikh Ibrahim Inyass da ɓangaren Khalifan Tijjaniyya Sarki Muhammadu Sanusi II ya shirya gudanarwa, sai dai gwamnati ta ce babu wata barazana, kawai dai ana so a hana taron ne.Afirka
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta 'ceto mutum 154' daga hannun masu garkuwa da mutane
"Daya daga cikin manyan nasarorin da muka samu ita ce kama wani gungun mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna wadanda su ne manyan masu kai makamai ga 'yan bindigar da suka addabi jihohin Neja da Zamfara da Kaduna," a cewar sanarwar.Afirka
An bayar da umarnin tura manyan 'yan sanda fadin Nijeriya don karfafa sashen leken asiri
Sanarwar ta ambato Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Olukayode Egbetokun yana bayar da umarnin tura 'yan sanda 54 masu mukamin Mataimakan Kwamishinonin 'yan sanda "domin su jagoranci sassan leken asiri na yankuna da jihohi da ke fadin kasar."
Shahararru
Mashahuran makaloli