Karin Haske
Sepsis: Cuta mai kisa da ke yi wa rayuwar jarirai barazana a Sudan
Jarirai da sabbin masu jego da ke mutuwa sakamakon cutar sepsis suna wakiltar bala'in rikicin jinƙai da ke lullube Sudan yayin da rikici tsakanin sojoji da dakarun RSF ke ci gaba da ruruwa, wanda ke tura kiwon lafiya zuwa ga rugujewar gaba daya.Duniya
Sarki Charles III na Ingila yana fama da cutar kansa: Fadar Buckingham
A wata ziyara da Sarkin Ingila ya kai asibiti domin a duba lafiyarsa kwanan baya, "an gano wani abu da ya sa aka yi masa gwaje-gwaje wadanda suka nuna ya kamu da cutar kansa kuma an soma yi masa magani," a cewar sanarwar da Fadar Buckingham ta fitar.
Shahararru
Mashahuran makaloli