Afirka
Ethiopia da Rasha sun cim ma yarjejeniya domin faɗaɗa dangantaka ta ɓangaren nukiliya
Yarjejeniyar ta biyo bayan amincewa da shirin farko na kimiyyar nukiliya tsakanin ƙasashen biyu a lokacin wani babban taro wanda ya samu halartar Ministan Ƙere-Ƙere da Kimiyya na Ethiopia da Ministan Ci-gaban Tattalin Arziƙi na Rasha a ranar Alhamis.Kasuwanci
Ghana ta ƙulla yarjejeniyar makamashin nukiliya da Amurka
Kamfanin Makamashin Nukiliya na Ghana da Regnum Technology Group na Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tura wata ƙaramar na'urar sarrafa makamashin NuScale VOYGR-12 (SMR) zuwa babban taron Amurka da Afirka kan makamashin nukiliya a Nairobi.
Shahararru
Mashahuran makaloli