Karin Haske
Seitebogo: 'Yar Afirka ta Kudu da ke wayar da kai kan cutar noma da tabon ta ya zama mai muhimmanci gare ta
Kungiyar da matashiyar da aka haifa da cutar noma ta kafa, na aiki ba dare ba rana wajen wayar da kan mutane game da cutar, camfi game da ita da kuma taimakawa wajen samar da kudaden magance ta.Karin Haske
Zizipho Soldat: 'Yar Afirka ta Kudu da ta zama mai tallan kayan kawa duk da nakasar da take da ita
Wata mata mai shekara 28 ba ta bari lalurar da aka haife da ita da tsangwamar da take fuskanta sun hana ta zama shahararriyar mai tallan kayan kawa ba, ko mai kirkirar abubuwan da ake wallafa a intanet ko kuma zama 'yar fafutika ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli