Afirka
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila
A makon da ya gabata ne Ma’aikatar Harkokin Wajen Masar ta bayyana aniyarta ta shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ke yi da Isra’ilar a gaban Kotun Duniya, sai dai wasu labarai sun rinƙa yawo kan cewa ƙasar ta janye, lamarin da Masar ɗin ta musanta.Karin Haske
Kotun manyan laifuka ta duniya da danniyar kasashen Yamma kan Afirka
Kotun manyan laifuka ta duniya, ICC tana mayar da hankali kan laifukan da wasu shugabannin Afirka suka yi, amma tana kau da kai daga laifukan da suka shafi kasashen Yamma a wurare kamar Iraki da Afghanistan, da kuma zaluncin Isra'ila kan Falasdinawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli