Duniya
Koriya ta Arewa da Rasha sun amince su ƙarfafa haɗin gwiwar soji a tsakaninsu
Ministan Tsaron Rasha Andrei Belousov ya gana da Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un, inda suka amince da karfafa hadin gwiwar soji tsakanin kasashen biyu, in ji kafar yada labaran gwamnatin Pyongyang a ranar Asabar.
Shahararru
Mashahuran makaloli