Afirka
Ana zargin wasu Amurkawa da hannu a yunƙurin juyin mulki a DR Congo
Ana ci gaba da bincike kan harin da aka kai fadar gwamnatin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ke Kinshasa a ƙarshen mako wanda madugun ɗan adawa Christian Malanga ya jagoranta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane shida da kama mutane da dama.
Shahararru
Mashahuran makaloli