Duniya
A shirye muke mu yaƙi Hezbollah idan har ta kama: Ministan Tsaron Isra'ila
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 271 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 37,925 — galibinsu mata da yara –– sannan kimanin mutum 87,141 sun jikkata, kana fiye da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzai kuma Isra'ila ta sace kusan mutum 9,500.Duniya
Amurka ta ƙi amincewa da ƙudurin MDD kan tsagaita wuta a Gaza a karo na uku
Tsawon kwanaki 137, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 29,092 da raunata mutum 69,028.
Shahararru
Mashahuran makaloli