Türkiye
Kamfanin Baykar na Turkiyya da ke ƙera jiragen yaƙi marasa matuƙa ya sayi Piaggio Aerospace na Italiya
Italiya ta amince da sayar da katafaren kamfanin zirga-zirgar jiragen samanta na Piaggio Aerospace, ga kamfanin ƙera jiragen sama na yaƙi marasa matuƙa na Turkiyya da ke ƙera jirage samfurin UCAV na Baykar.Türkiye
Turkiyya na fatan Amurka za ta cika alkawarin sayar mata da jiragen yakin F-16
A tattaunawar da ya yi da takwaransa na Amurka ta wayar tarho, Ministan harkokin wajen Turkiyya Fidan ya bukaci kasar ta cika alkawarin da ta yi na sayar musu da jiragen yaki samfurin F-16, kana ya jaddada bukatar tsagaita wuta cikin gaggawa a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli