Duniya
Aljeriya da China da Rasha sun caccaki Isra'ila a taron MDD kan kisan Haniyeh
Algeria ta bayyana kisan da Isra'ila ta yi wa shugaban ƙungiyar Hamas Ismail Haniyeh a matsayin "ta'addanci," kazalika wakilan diflomasiyyar China da Rasha sun ce sakamakon harin da Isra'ila ta kai na da ''matukar haɗari'' ga yankin Gabas ta Tsakiya.Duniya
Hezbollah ta ƙaddamar da hare-hare na rokoki kan Isra'ila
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 300, kuma ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,445, galibinsu mata da yara tare da jikkata wasu 91,073. Sannan ana ƙiyasin wasu sama da 10,000 na binne a karkashin baraguzan gidajen da aka rusa.Duniya
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya gana da Haniyeh jagoran siyasa na Hamas kan tsagaita wuta a Gaza
Manyan jami'an biyu sun tattauna kan batun tsagaita wuta nan-take a Gaza da kai karin kayan agaji yankin da sakin mutanen da aka yi garkuwa da su da kuma samar da kasashe biyu masu 'yancin kansu.
Shahararru
Mashahuran makaloli