Afirka
Shugaban Burkina Faso Traore ya sallami Firaministan ƙasar Apollinaire Kyelem
Shugaban mulkin sojin Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore ya kori Firaministan ƙasar Apollinaire Joachim Kyelem de Tambela da kuma rusa gwamnatin ƙasar kamar yadda babban sakataren gwamnatin ƙasar ya karanto sanarwa a talabijin ɗin ƙasar.Duniya
Jam'iyyun haɗaka sun shaida wa Modi cewa walwalar Musulmi na da muhimmanci a Indiya
Bayan shafe watanni tana cin zarafin Musulmai a lokacin yaiƙn neman zaɓe, a yanzu jam’iyyar BJP ta sassauto don kafa gamnatin haɗaka, saboda abokan haɗakar – TDP da JDU – sun dage cewa dole ne a yi aiki da shirinsu na walwalar tsiraru.
Shahararru
Mashahuran makaloli