Kasuwanci
Farashin fetur ya fadi a yayin da Rasha da Saudiyya ke shirin kara yawan man da suke fitarwa
A halin da ake ciki an samu matsi a kasuwanni mai inda Saudiyya da Rasha da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC da kawayenta da kuma wani bangare na kungiyar OPEC+ suka samu ragin ganga miliyan1.3 a kowace rana har zuwa karshen shekara.
Shahararru
Mashahuran makaloli