Duniya
Kayan agajin da ake kai wa Falasdinawa ba sa isarsu: Sakatare Janar na MDD
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 54 tana kai wa Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 16,000, galibinsu mata da kananan yara. Kimanin mutum 7,000 aka danne a baraguzan gine-gine wadanda Isra'ila ta yi wa luguden wuta, a cewar hukumomi.
Shahararru
Mashahuran makaloli