Ra’ayi
Makomar Georgia ta ta'allaka ga alakarta da Turkiyya ba da Turai ba
Kasashen Yamma da Amurka ke wa jagoranci sun yi ta kokarin bayyana zanga-zangar da aka yi a Tbilisi a matsayin ta goyon bayan kuri'ar jin ra'ayin jama'a don shiga Tarayyar Turai. Amma 'yan Georgia sun nuna karkata ga mafarkin kasar.Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan na ci gaba da ziyarar neman zaman lafiya ga Gaza
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya tattauna da babban jam'in diflomasiyya na Sifaniya Jose Manuel Albaresto da sauran takwarorinsu na kasashen Musulmai don shawo kan rikicin da ake ci gaba da yi a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli