Karin Haske
Abin da ya sa miƙa mulki ga dimokuraɗiyya mai cike da tarihi a Botswana ke da kyau ga Afirka
Mika mulki ga sabuwar gwamnati cikin lumana a Bostwana bayan zabe da aka gudanar lami lafiya, ya kawo karshen mulkin kama-karya na tsawon shekaru 58 da kuma sabon shafi ga kasashen Afirka da ba su san komai ba sai umarnin mutum guda tsawon shekaru.
Shahararru
Mashahuran makaloli