Afirka
Gwamnatin Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen BBC a ƙasar
Wata sanarwa da Ministan Watsa Labaran Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou ya fitar ta ce an dakatar da watsa duka shirye-shiryen BBC kai-tsaye da na abokan hulɗarta na ƙasar da suka haɗa da R&M da Saraounia da Anfani har tsawon wata uku.Duniya
Ma'aikatan BBC sun zargi kafar watsa labaran da nuna son-kai a rahotannin da take bayarwa kan Gaza
Ma'aikatan BBC da ƙwararru kan harkokin watsa labarai sun buƙaci kafar watsa labaran ta riƙa bayar da rahotanni na gaskiya a yayin da ake zarginta da goyon bayan Isra'ila a yaƙin da take yi a Gaza.Duniya
'Yan jaridar BBC sun zargi kafar watsa labaransu da goyon bayan Isra'ila a yakin da take yi da Falasdinawa
A wata wasika da suka rubuta, 'yan jaridar na BBC sun bukaci kafar watsa labaran ta Birtaniya ta daina nuna son kai wajen bayar da rahotanni sannan ta kalli fararen-hula da ake kashewa a Gaza a matsayin mutane.Duniya
BBC ta yarda cewa ta yaudari jama'a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa
Mun amince cewa ba mu yi abin da ya kamata ba kuma mun yaudari jama'a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa," a cewar babbar mai gabatar da shiri Maryam Moshiri a yayin da take gabatar da shiri kai-tsaye a BBC World News
Shahararru
Mashahuran makaloli