Türkiye
Kamfanin Baykar na Turkiyya da ke ƙera jiragen yaƙi marasa matuƙa ya sayi Piaggio Aerospace na Italiya
Italiya ta amince da sayar da katafaren kamfanin zirga-zirgar jiragen samanta na Piaggio Aerospace, ga kamfanin ƙera jiragen sama na yaƙi marasa matuƙa na Turkiyya da ke ƙera jirage samfurin UCAV na Baykar.Türkiye
Za a baje-kolin jirgin yaki marar matuki mai makamai kirar Türkiye samfurin TB3
Kamganin Baykar ya ce Bayraktar TB3 ne zai zama jirgin yaki mara matuki mai dauke da makamai na farko da yake iya tashi da sauka daga kan manyan jiragen yaki da ke a filin jirage karami, madalla ga fika-fikansa da yake iya nannade su.
Shahararru
Mashahuran makaloli