Türkiye
Turkiyya ta gargadi kasashe kawayenta da su guji kusanci da kungiyar ta'addanci ta PKK/YPG
Sanarwar ma'aikatar ta biyo bayan ayyana wasu cibiyoyin kungiyar ta'addanci na PKK/YPG a kasar Iraƙi da Siriya a matsayin wuraren kai hare-hare kan dakarun Turkiyya, tana mai gargadin ƙasashe ƙawayenta da su ƙaurace yin duk wata alaƙa da ƙungiyar.Türkiye
Turkiyya ta yi tir da kutsen da kungiyoyi masu alaka da PKK ke yi a Turai
Kungiyoyin, wadanda aka alakanta su da kungiyar ta'adda ta PKK, na kara kai hare-hare, inda suka tilasta wa kansu shiga wurare daban-daban na Tarayyar Turai EU, tare da kokarin yada farfagandar ta'addanci, a cewar Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli