Afirka
INEC ta ayyana Okpebholo na Jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Edo
Babban jami'in hukumar zaɓen Edo, Farfesa Faruk Adamu Kuta ya ce Monday Okpebholo na APC ya samu ƙuri’a 291,667, yayin da Asuerinme Ighodalo na jam’iyyar PDP mai mulkin jihar, ya samu ƙuri’a 247, 274 a zaɓen.Afirka
Atiku Abubakar yana matukar nuna kiyayya ga Shugaba Tinubu — APC
APC ta bayyana haka ne a sanarwar da Sakataren watsa labaranta na kasa, Felix Morka, ya fitar ranar Alhamis jim kadan bayan tsohon mataimakin shugaban kasar ya yi taron manema labarai kan takardun karatun Shugaba Tinubu, wadanda ya ce na bogi ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli