Afirka
'Yan Kwankwasiyya suna so su haɗa ni faɗa da Tinubu: Ganduje
Ganduje ya ce ba shi da hannu a fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na ƙasar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin ɗan takara shugaban ƙasa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.Afirka
Abin da ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin kwamitin Abba Gida-Gida da na Ganduje kan karbar mulkin Kano
Shugaban kwamitin gwamnati mai jiran gado ya yi kira ga Gwamna Ganduje da “ya dubi baiwar da Allah Ya yi masa da karamcin da jama’ar Kano suka yi masa ya daina kokarin kawo tarnaki ga kafuwar sabuwar gwamnati.”
Shahararru
Mashahuran makaloli