Grammys 2024: Tyla ta yi nasara a kan Burna Boy da Davido da Asake

Grammys 2024: Tyla ta yi nasara a kan Burna Boy da Davido da Asake

Wannan ce nasara ta farko da mawaƙiyar ƴar Afirka ta Kudu ta yi a Gasar Grammy.
Wannan ce nasara ta farko da mawaƙiyar ƴar Afirka ta Kudu ta yi a Gasar Grammy. Photo / Reuters

Mawaƙiya Tyla ƴar Afirka ta Kudu ta zamo ta farko da ta yi nasarar lashe sabuwar lambar yabon da aka samar ta Mawakin Afirkan da ya wakokinsa suka fi kyau a Gasar Grammy, inda ta doke fitattun mawaƙan Afirka irin su Burna Boy da Davido da Asake da Olamide da kuma Ayra Starr

An samar da lambar yabo ta mawaƙin Afirkan da ya fi ne a matsayin wani ɓangare na saitia da sabunta abubuwa da gyare-gyare da nufin tabbatar da tsarin kyaututtukan "mafi adalci da gaskiya da daidaito."

Wannan ce nasara ta farko da mawaƙiyar ƴar Afirka ta Kudu ta yi a Gasar Grammy.

"Ban taba tunanin zan ci Gasar Grammy ina da shekaru 22 ba," in ji mawakiyar ƴar Afirka ta Kudu a jawabinta na karbar lambar yabo ta Grammy karo na 66 da aka gudanar a Los Angeles.

Duk da rashin samun kyautar, Burna Boy ya haskaka Los Angelesinda ya gudanar da wasa shi da Brandy da 21 Savage. Ya zama mawaƙin Afirka na farko da ya yi wasa a Grammys.

Wannan nasara da Taylor Swift ta samu ta sa kunfin waƙoƙinta mai taken "Midnights," ya kafa tarihi a rukunin.

KUNDIN WAKOKI NA SHEKARA

  • Boygenius - “The Record” Wanda ya yi nasara
  • Janelle Monáe - “The Age of Pleasure”
  • Jon Batiste - “World Music Radio”
  • Lana Del Rey - “Did You Know That There’s a Tunnel Under Ocean Blvd”
  • Miley Cyrus - “Endless Summer Vacation”
  • Olivia Rodrigo - “Guts”
  • SZA - “SOS”
  • Taylor Swift - “Midnights” - WINNER

WAKOKI NA SHEKARA

  • Billie Eilish - “What Was I Made For?” Wacce ta yi nasara
  • Boygenius - “Not Strong Enough”
  • Jon Batiste - “Worship”
  • Miley Cyrus - “Flowers” - WINNER
  • Olivia Rodrigo - “Vampire”
  • SZA - “Kill Bill”
  • Taylor Swift - “Anti-Hero”
  • Victoria Monét - “On My Mama”

SABON MAWAKI

  • Victoria Monét - Wacce ta yi nasara
  • Gracie Abrams
  • Fred again
  • Ice Spice
  • Jelly Roll
  • Coco Jones
  • Noah Kahan
  • The War and Treaty

WAKAR DA TA FI TA SHEKARA

  • Billie Eilish - “What Was I Made For?” - Wacce ta yi nasara
  • Dua Lipa - “Dance the Night”
  • Jon Batiste - “Butterfly”
  • Lana Del Rey - “A&W”
  • Miley Cyrus - “Flowers”
  • Olivia Rodrigo - “Vampire”
  • SZA - “Kill Bill”
  • Taylor Swift - “Anti-Hero”
"Ban taba tunanin zan ci Gasar Grammy ina da shekaru 22 ba," in ji mawakiyar ƴar Afirka ta Kudu . Photo/Getty Images

WAKAR AFIRKA DA TA FI

  • Asake and Olamide, “Amapiano”
  • Burna Boy, “City Boys”
  • David Featuring and Must Keys, “Unavailable”
  • Ayra Starr, “Rush”
  • Tyla, “Water” - *WINNER

KUNDIN POP DA YA FI

  • Drake & 21 Savage - “Her Loss”
  • Killer Mike - “Michael” - *WINNER
  • Metro Boomin - “Heroes & Villains”
  • Nas - “King’s Disease III”
  • Travis Scott - “Utopia”

WAKAR POP TA MUTUM DAYA

  • Billie Eilish - “What Was I Made For?”
  • Doja Cat - “Paint the Town Red”
  • Miley Cyrus - “Flowers” - *WINNER
  • Olivia Rodrigo - “Vampire”
  • Taylor Swift - “Anti-Hero”

MAI SHIRYA WAKA NA SHEKARA

  • Jack Antonoff - WINNER
  • Dernst “D’Mile” Emile II,
  • Hit Boy
  • Metro Boomin
  • Daniel Nigro

MAFI IYA RUBUTA WAKA NA SHEKARA

  • Edgar Barrera
  • Jessie Jo Dillon
  • Shane McAnally
  • Theron Thomas - WINNER
  • Justin Tranter

WAKAR GAMBARA DA TA FI

  • Baby Keem ft. Kendrick Lamar - “The Hillbillies”
  • Black Thought - “Love Letter”
  • Coi Leray - “Players”
  • Drake & 21 Savage - “Rich Flex”
  • Killer Mike ft. André 3000 - “Scientists & Engineers” - WINNER
TRT Afrika