Wani rahoto ya bayyana cewa yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka
Dakarun Nijeriya sun kama mutanen da ake zargi da kai wa 'yan Boko Haram ƙwayoyi a Borno da Yobe
Fadar Sarkin Musulmin Nijeriya ta sanar da cewa sarkin ba ya goyon bayan kowane ɗan takara a zaɓen shekarar 2027
Ana sa ran tauraron ƙwallon ƙafar Masar Mohamed Salah zai koma ƙungiyar Trabzonspor ta Turkiyya

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 5 ga Agustan 2026
Wani rahoto ya bayyana cewa yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka sannan za a ji cewa Dakarun Nijeriya sun kama mutanen da ake zargi da kai wa 'yan Boko Haram ƙwayoyi a Borno da Yobe
Akwai Ƙari Don Sauraro