| Hausa
Labaranmu Na Yau, 21 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 21 ga Yulin 2026
DSS ta Nijeriya za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin ɗaurin rai da rai da aka yanke wa shugabannin Ansaru za a ji ambaliya ruwa ta kashe mutane 4, tare da lalata makarantu da asibiti a jihar Sokoto ta Nijeriya
  • Trump ya yi alƙawarin sai Iran ta biya diyya mai yawa saboda mummunan harin da ta kai wa sojojin Amurka

  • Isra'ila ta kashe Falasdinawa biyar a fadin Gaza, ciki har da wani uba da 'yarsa a sansanin gudun hijira

  • Sifaniya ta yi bikin nasarar cin Kofin Duniya da fareti a Madrid

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi