Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta soma wata sabuwar tattaunawa da Iran a ranar Litinin
‘Yanbindiga sun kashe aƙalla mutane 12 da sace mata da yara a wani hari da suka kai a wani ƙauye da ke Sokoto
Ɗaruruwan mutane sun yi hijira daga kudu maso yammacin Nijar saboda hare-haren 'yanta'adda
Aƙalla mutum 14 sun mutu yayin da Rasha da Ukraine suka tsananta hare-hare kan iyakokinsu

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 3 ga Agustan 2026Labaranmu Na Yau, 1 ga Agustan 2026
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta soma wata sabuwar tattaunawa da Iran a ranar Litinin sannan za a ji cewa ‘yanbindiga sun kashe aƙalla mutane 12 da sace mata da yara a wani hari da suka kai a wani ƙauye da ke Sokoto.
Akwai Ƙari Don Sauraro