| Hausa
Labaranmu Na Yau, 27 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 27 ga Yulin 2026
Rundunar Sojin Nijeriya ta kama jami'in da ake zargi da sayar wa 'yanta'adda kayan soji za a ji Hukumar NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 10 a Nijeriya
  • Iran ta ce babu kyakkyawan yanayin da ya dace ta tattauna da Amurka duk da suna musayar saƙonni

  • Ƙungiyar ƙasashen Larabawa ta yi gargaɗin cewa Gabas ta Tsakiya na dab da 'fashewa,' ta buƙaci Trump ya ɗauki mataki

  • Gobarar daji ta tilasta yin ƙaura daga yankuna da dama a Faransa da Sifaniya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau 24 ga Yulin 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi