| Hausa
KIMIYYA DA FASAHA
1 minti karatu
WhatsApp ya rufe shafuka fiye da miliyan 6.8 masu alaƙa da zamba: Meta
Kamfanin Meta ya yi kira ga masu amfani su dinga taka tsantsan a duk lokacin da wani da ba su sani ba ya tuntuɓe su - musamman wadanda suka buƙaci a ba su kuɗi ko wasu bayanai da suka shafi mutum.
WhatsApp ya rufe shafuka fiye da miliyan 6.8 masu alaƙa da zamba: Meta
Masu yaudara suna amfani da dabaru kamar alkawarin samun kuɗi cikin sauƙi, zuba jari na ƙarya ko barazanar basussuka da ba a biya ba don jawo wa mutane, kamar yadda Meta ta ce. / Reuters

WhatsApp ya dakatar da shafuka fiye da miliyan 6.8 da aka danganta da ayyukan damfara a farkon rabin wannan shekarar, in ji kamfanin Meta, mamallakin shafin.

“A matsayin wani bangare na aikinmu na ci gaba don kare mutane daga damfara, WhatsApp ya gano kuma ya dakatar da fiye da shafuka miliyan 6.8 da aka danganta da cibiyoyin damfara,” in ji kamfanin a cikin wata sanarwa a ranar Talata.

Meta ya bayyana cewa an dauki matakin dakatar da shafukan ne kafin a fara amfani da da yawa daga cikinsu, yana mai gode wa bincike mai zurfi da aka yi da kuma ƙarfafa matakan tsaro.

Cibiyoyin damfara galibi suna gudanar da tsare-tsare da dama a lokaci guda, ciki har da damfarar kuɗi ta intanet da tsarin zuba jari na rukunin gini, in ji Meta.

Alamar damfara da ta zama gama gari a tsakanin masu damfara a Whatsapp ita ce nbuƙatar son karɓa kudi daga wajen masu amfani da shafin, in ji kamfanin.

Rumbun Labarai
Gidauniyar Gate da OpenAI sun ƙaddamar da shirin inganta lafiya ta hanyar fasahar AI a Afirka
Ɗan sama jannatin da ya kamu da rashin lafiya ya sa dole jirgin NASA ya dawo duniya
Duniyar dijital: Yadda annobar son waya da komfuta ke hana yara jin daɗin ƙuruciya da samun kulawa
Jirgin sama jannati mai zagaye sararin samaniya na farko da aka ƙera a Turkiyya zai fara aiki
Butum-butumin NASA ya ɗauki yadda aka yi walƙiya a duniyar Mars a lamarin da ba a taɓa gani ba
Masanin kimiyya na Turkiyya ya jagoranci 'yan sama jannati wajen gano sabbin duniyoyi
An fara baje-kolin fasahar jiragen sama ta TEKNOFEST a Istanbul
Hatsarin da ke tattare da gem din Roblox ga yara ya sa Saudiyya da UAE haramta shi
Hirar Xi da Putin kan tsawon rayuwa har shekara 150: Shin ilimin kimiyya ya kai wannan matakin?
An kai Agushi sararin samaniya ya yi kwana bakwai don yin binciken kimiyya a kansa
Afirka za ta iya zama 'kan gaba a fannin sabunta makamashi': Sakatare Janar na MDD
Iyakar ikon kasashe kan Kirkirarriyar Basira da abin da hakan ke nufi ga tsarin tafiyar da duniya
Grok ta dawo aiki bayan dakatar da ita don bankaɗar da ta yi kan kisan ƙare dangi na Gaza
Kirkirarriyar Basira na ƙoƙarin magana da harsunan Afirka, Ko ƙarshen watsi da harsunan ya zo?
Google ya amince tsarin gargaɗinsa ya gaza ceton miliyoyin mutane a girgizar ƙasar Turkiyya a 2023
Masana kimiyya sun ɗauki hoton da ba a saba gani ba na mutuwar taurari a kaunu
Amurka ta sauya wa kayayyakin sojinta wuri, ta rage shiga sansaninta mafi girma a Gabas ta Tsakiya
Meta na tattaunawa da kamfanin Scale AI domin zuba jarin fiye da dala biliyan 10 — rahoto
Masu fafutuka suna son a sauya tsarin TikTok saboda gazawar shafin daga kare yara
Ɓoyayyun duwatsun astiriyod na duniyar Venus za su iya faɗowa duniyarmu - Bincike