Afirka
Ministan Abuja ya kafa kwamiti na musamman domin sa ido kan kwararar almajirai cikin birnin
Kwamishinan 'yan sandan Abuja Olatunji Disu ya ce ministan ɗauki wannan matakin ne domin tabbatar da cewa jami’an tsaro sun samu bayanai dangane da almajirai da abubuwan da suke gudanarwa a birnin daga ciki har da kula da su da kuma karatunsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli