Karin Haske
Falasdinawa 59 da ake tsare da su ne suka mutu a gidajen yarin Isra'ila tun bayan fara yaƙi
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 38 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,346, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun haura 62,000.Afirka
Boko Haram: Majalisar Dattijan Nijeriya ta gayyaci Nuhu Ribadu da shugabannin hukumomin tsaro kan USAID
Kiran a gudanar da bincike cikin gaggawa kan zargin ba da tallafin ta'addanci da ake yi wa hukumar ta USAID ya biyo bayan kudirin da Sanata Ali Ndume ya gabatar a kan bukatar gaggawar yin binciken lamarin.
Shahararru
Mashahuran makaloli