Afirka
Hukumomin Ghana sun ce za a iya kwashe mako biyar ba a gama gyara wayoyin da suka haddasa katsewar intanet ba
Lalacewar wayoyin ta sa an samu gagarumar katsewar intanet a ƙasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afirka lamarin da ya shafi harkokin kasuwanci, da suka haɗa da bankuna da kamfanonin sadarwa da na hada-hadar kuɗi da ma kasuwannin hannayen-jariKarin Haske
Taron Tarayyar Afirka: Abin da ya sa take bukatar aiwatar da alkawura
Babban taron Taron Tarayyar Afirka na 2024 da aka yi a Ethiopia ya mayar da hankali ga kalubalen da hadin kai da gamewar yankin ke fuskanta, sannan da matsin lambar daukar matakan magance matsalolin zaman lafiya da tsaro.
Shahararru
Mashahuran makaloli