Kasuwanci
Gwamnatin Jihar Legas ta rufe kasuwar kayan gwari ta Mile 12 saboda “rashin tsafta”
Kwamishinan Muhallin Kunle Adeshina ya ƙara da cewa “Rufe Kasuwannin Mile 12 da Owode Onirin zai bai wa masu ruwa da tsaki damar bibiyar yanayin da inganta lafiyar al’umma da tsaftace muhalli a yankunan kasuwannin.Afirka
Abin da ya sa dole al'ummomin Afirka su damu da karewar da ungulu ke yi a nahiyar
Yawan nau’i bakwai daga cikin 11 na nau’ikan ungulu da ke Afirka sun kare da kaso 97 a cikin shekaru 50 da suka gabata. Masu bai wa tsuntsayen kariya sun bayyana a yanzu haka nau’i hudu na ungulu na fuskantar hatsarin kare wa.
Shahararru
Mashahuran makaloli