Türkiye
Za a ƙaddamar da Tashar TRT ta Sifaniyanci a wajen Babban Taron Yaɗa Larabarai na Sifaniya a Istanbul
Babban Taron na da manufar ɗabbaka tattaunawar al'adu daban-daban da haɗa kai tsakanin kasashen da ke magana da harshen Sifaniyanci, tare da haskaka rawar da Turkiyya ke takawa wajen zama gada a tsakanin al'adu mabambanta.Duniya
Masu tsatsauran ra'ayin Isra'ila sun kai hari kan wakilin TRT a Tel Aviv
Wakilin sashen Larabci na TRT ya ce Yahudawan sun yi yunƙurin hana shi kawo rahoto dangane da yadda wasu ƴan ƙasar suka fusata suka fito zanga-zanga kan tituna inda suke nuna rashin goyon bayansu dangane da yaƙin da Isra'ila ke ci gaba da yi a Gaza.Türkiye
An zabi Darakta Janar na TRT Sobaci a matsayin shugaban babbar kungiyar watsa labarai ta duniya
"Da tashoshimu irin su TRT World da kuma TRT Arabic, tare da sashen labaranmu na dijital na duniya, mun bunkasa zuwa wata cibiyar watsa labarai da ke shaida wa duniya abin da ke faruwa a duniya," in ji Mehmet Zahid Sobaci.
Shahararru
Mashahuran makaloli