Karin Haske
Zaben Ghana: Rashin tabbacin masu jefa kuri'a ya sanya manyan 'yan takara yin canke
Ghana za ta zabi sabon Shugaban Kasa a ranar 7 ga Disamba, inda kasar ke sauraron cika alkawururrukan manyan 'yan takara kan farfado da tattalin arziki a lokacin da kasar tra Yammacin Afirka ke fuskantar tsadar rayuwa da hauhawar farashi.Karin Haske
Zaben Nijeriya na 2023: Wane ne zai lashe zaben kasa mafi yawan al’umma a Afrika?
A cikin wannan watan na Fabrairu ne ‘yan Nijeriya za su gudanar da zaben gama-gari. Za su zabi ‘yan takara a matakai daban-daban da suka hada da matakin shugaban kasar mai bin tafarkin dimokradiyya mafi girma a Afrika na tsawon shekara hudu.
Shahararru
Mashahuran makaloli