Duniya
Ƙuri'ar jin ra’ayin jama’a ta nuna fiye da rabin 'yan Faransa na son gwamnati ta faɗi
Yawancin 'yan Faransa sun ƙi amincewa da shirin Barnier na rage Yuro biliyan 60 daga cikin giɓin kasafin kuɗi, inda kur’iun jin ra’ayin jama’a ya bayyana fushi da kuma kira ga Shugaba Macron ya yi murabus idan gwamnainsa ta faɗi.
Shahararru
Mashahuran makaloli